TUNANI MAI ZURFI

 

 

 1. A wani lokaci guda ka kasance a matsayin ‘yar mitsitsiyar kwayar halitta da ido ba ya iya ganinta. Wannan kwayar halitta ita ce ta rabu biyu kuma ta ribanya kanta sannan ta zama tsokar nama. Daga bisani ta zama mutum mai ji da gani. Sannan ka girma…

 

 1. Kowacce shekaru kamanninka su kan canja…

 

 1. Shin ko ka taba gane cewa babbar mu’ujiza ce wannan?

 

 1. Shin ko ka taba yin tunani kan cewa:

 

 1. Kowane abu a sararin duniya an halicce shi ne a bias wata ka’ida sannan kuma akwai tsarin daidaito marar nakasa a cikin kowane abin halitta?

 

 1. Ko kuma cewa kasar nan da ka ke tafiya a kanta cewa tana juyawa a bisa gudun kilomita 1,670 a cikin awa guda?

 

 1. Shin ka taba tsammanin sanin…

 

 1. Yadda a ka halicci tsirrai da bishiyoyin da ka ke gani suna kawata duniya?

 

 1. Yadda ýa’yan itace ke fitowa daga kasa ssannan yanayin dandano, kamshi da kuma launukansu ke burge ‘yan Adam?

 

 1. Yadda fatar ‘ya’yan itace ta kasance riga mai ban al’ajabin gaske…

 

 1. Shin ko ka taba tunanin…

 

 1. Cewa annobar da ke zuwa nan gaba tana iya afkawa birnin ku kuma ta tarwatsa gidanku cikin kiftawar ido, ka yi hasarar duk abin da ka mallaka a cikin kasa da minti guda?

 

 1. Shin ka taba yin tunanin cewa…

 

 1. Rayuwarka tana shudewa da sauri, kuma cewa wata rana tsufa zai zo maka ka rasa karfi da lafiya da kuma kyawun kamanninka?

 

 1. Sannan ga mutuwa… ba ka san lokacin da za ta zo maka ba, sai dai kamar kowane mai rai, tabbas kai ma za ta zo maka!

 

 1. Allah ya halicci mutum ya sanya masa ikon yin tunani.

 

 1. Duk wadannan abubuwa kadan ne daga cikin al’amuran da ya kamata dan Adam ya rika yin tunani a kan su.

 

IKON YIN TUNANI GA DAN ADAM

 

 1. Kowane mutum an sanya masa ikon yin tunani, duk da yake yana iya jahiltar hakan. Yayin da mutum ya fara amfani da wannan iko na yin tunani sannan zai fara ganin abubuwa wadanda a da bai lura da su ba.

 

 1. Allah ya halicci duk abubuwan da mu ke gani a bisa wata manufa inda kuma ya nemi mutane da su yi tunani a kansu. A wata aya yana cewa:

 

 1. Hakika a cikin halittar sammai da kasa, da sabawar dare da yini, da jiragen ruwa wadanda ke gudana a cikin teku (dauke) da abin da yake amfanin mutane, da abin da Allah ya saukar daga sama daga ruwa, sai ya rayar da kasa da shi bayan mutuwarta, kuma ya watsa a cikinta daga dukkan dabba, kuma da juyewar iskoki da girgije horarre a tsakanin sama da kasa; akwai ayoyi ga mutane masu hankalta. (Sura ta 2, aya 164)

 

 1. Mutumin da yake lura da kuma yin tunani kan halittar duniya da sararin subhana mai yalwa shine zai fi gane kyawu da cikar daidaito a tsarin halittar duniya.

 

 1. Dan Adam na rayuwa ne cikin wata ‘yar karamar duniya da ke sagale cikin wani faffadan sarari marar iyaka, sannan kuma ita wannan duniya tana cikin barazar hatsarin da ka iya fada mata daga sararin sama. Kuma babu abin da bil’adama za su iya yi don kare faruwar wannan hatsari.

 

 1. Alal misali, akwai wasu guma guman duwatsu da nauyinsu ya kai miliyoyi a ma’aunin ton da ke ninkaya a cikin iska a sararin subhana.

 

 1. Kowanne daga cikinsu yana iya cin karo da wannan duniya da mu ke ciki wanda hakan baraza ne ga rayuwar mutane da dabbobi a duniyar.

 

 1. Wata barazar kuma da ka iya sanya rayuwar duniya cikin hatsari ita ce tartsatsi da fesowar zafin rana.

 

 1. Taartsatsin yana iya karuwa inda hakan zai iya jawo karuwar yawan tsananin hasken rana da ke zuwa cikin duniya.

 

 1. Akwai barazana mai yawa ga rayuwar mutum, ba kawai daga cikin sammai ba, har ma daga kasa.

 

 1. Daga kasan murfin kasa ko duniya, akwai wani zirin wuta mai zafin gaske da a turance muke kira “magma.” Kuma shi murfin kasar ba shi da kauri. Ko don haka, amon wuta yana iya faruwa a kowane lokaci inda madin narkakkun duwatsu za su furzo zuwa doron kasa.

 

 1. Ko kuma wata tsaga ko baraka a murfin kasa kan iya haddasa gagarumar girgizar kasa....

 

 1. Dan Adam dole ne ya kasance yana sane da irin barazanar wadannan hatsarurruka da yake rayuwa cikin su.

 

 1. Duniyarmu tana samun kariya daga barazar wadannan hadarurruka ne daga turakun daidaito na duniyar.

 

 1. Mutumin da ya kasance yana tunani a kan wadannan abubuwa shi zai gane cewa dukkan halittu suna rayuwa ne a doron kasa bisa ikon Allah sakamakon tsarinsa na halitta marar nakasa a cikin sa.

 

MATSAYIN DUNIYARMU A SARARIN SUBHANA

 1. .Yalwar fadin sararin subhana ya bambamta da irin rayuwar da muka saba da ita. A yanzu haka, nisan kilomita miliyan 560 sama daga inda ka ke zaune, akwai buraguzan tartsatsin rana da ke zagayawa a sararin sama a kan tafiyar kilomita 100,000 a cikin awa guda.

 

 1. Yanayin sanyin da ke sama ya kai digiri 273 debewa a ma’auni.

 

 1. Yanayin sanyin da ke cikin taurari kuwa ya kai miliyoyin digiri a ma’auni.

 

 1. Manyan manyan duwatsu ke harbawa da karfin gaske suna tarwatsa cikin holokon sararin samaniya.

 

 1. Ka yi tunanin naka muhallin a cikin wannan holokon sararin duniya marar iyaka...

 

 1. Don gano haka, bari mu fara kwatanta yanayin nisan wurare a wannan duniya tamu da nisan wurare a sararin sama.

 

 1. A cikin sararin sama, nisan da ke tsakanin taurari mafiya kusanci da juna shi ne kilomita tiriliyan 30. A gaba dayan taurarin da ke haskawa a sama, wadda ta fi kusa da kai ita ce mai nisan kilomita tiriliyan dubu biyar.

 

 1. To yanzu bari mu dubi yadda matsayin duniyarmu ya ke a cikin gungun taurari da ke sararin sama.

 

 1. Akwai kimanin taurari bilyan 250 da ke yawo a cikin gungun taurarin.

 

 1. Daga cikin su akwai rana.

 

 1. Akwai wasu duniyoyi guda tara da suke kewaya rana bisa kyakkyawan tsari. Wadannan gaba daya su a ke kira da kwambar duniyoyi majibinta rana. A cikin wannan kwambar, wadda fadinta ya kai murabba’in kilomita bilyan 12, za ka sami duniyarmu ‘yar mitsitsiyar gaske.

 

 1. In za ka dauki duniyarmu a matsayin dan ludo, to rana za ta kasance kwatankwacin girman kwallon kafa da ke nisan mita 280 daga dan ludon...

 

 1. Duk da yawan fadadan duniyoyin da ke cikin gungun taurarin, gaba dayan gungun karami ne a cikin sararin subhana mai gungun duniyoyi bilyan dari uku (300).

 

 1. Ba ma abin mamaki da kayatarwa kamar yanayin motsi da tafiyar duniyoyi da taurari a sararin sama.

 

 1. Wannan duniya da mu ke ciki tana mirginawa a cikin sasanninta a gudun kilomita 1,670 a kowace sa’a guda.

 

 1. A lokaci guda kuma tana zagaya rana, wadda ta linka duniyar sau 103 a girma.

 

 1. Duniyar tana wannan zagaye (na rana) ne a gudun kilomita dubu dari da takwas a sa’a guda. Wato gudunta yafi tafiyar harsashi da linki sittin.

 

 1. A daidai haka kuma, duniyarmu da rana suna fuskantar tauraro “vega” a gudun kilomita 200 cikin dakika guda. Wannan yana nufin suna tafiyar kilomita dubu dari bakwai da ashirin a cikin sa’a guda.

 

 1. Sannan kuma shi kan sa gungun duniyoyin yana tafiya.

 

 1. Sannan kuma ko a jikinmu ba ma sanin irin wannan gagarumar tafiya da a ke yi da mu a kowane lokaci.

 

 1. Ba ma sanin ana tafiyar ne, saboda lamarin yana tafiya ne bisa tabbataccen tsarin Allah mahalicci.

 

 1. Shin ko ka taba tunani kan dalilin da ya sa ba ma taba sanin a na wannan tafiya?

 

 1. A yanzu, daidai wannan lokaci da ka ke kallon wannan shiri, ba ka jin wata girgizza ko tangal tangal. Yayin da ka ke zaune a lambun shakatawa ko kuma kana tafiya ne a kan titi, ba ka da masaniyar cewa duniya tana juyawa... Amma duniyar nan wata katuwar shigifa ce da take fesa gudu a sararin subhana a kan gudun kilomita 200 a kowace dakika. Motsi guda kawai, mun ci gudun kilomita 200, a wani motsin mun ci 400, sai 600...

 

DARASI DAGA GANGAR JIKIN MUTUM

 1. Yayin da rana ta fito, to gari ya waye kenan, an shiga wata ranar.

 

 1. Hakika ba karamar mu’ujiza ba ce yadda mutum ya ke tashi lafiyayye a kowace safiyar Allah.

 

 1. Duk da ya ke cewa yayin barci mutum yana fita daga hayyacinsa, amma ya kan tashi washe gari cikin hayyaci da sururi kamar yadda ya ke kafin ya kwanta barcin.

 

 1. Sa’annan kuma ya kan iya tunani, da magana, da gani.

 

 1. Sai dai yayin da ya ke barci da dare, ba shi da tabbas cewa zai sake samun irin waccan rahama washe gari.

 

 1. Wajibi ne ga mutane su yi nazari kan wannan, su gane irin falala da kariyar da Allah ya yi musu don su kara gode masa.

 

 1. Wajibi ne ga mutane su yi tunani kan raunin halittarsu: Kamar yadda Allah ya fada a cikin Alkur’ani sura ta 4 aya ta 28 cewa: “An halicci mutum yana mai rauni.”

 

 1. Idan mutane ba sa lura da abinda suke ci, da abinda suke sha ko tufafin da suke sanyawa a jikinsu, suna iya kamuwa da rashin lafiya...

 

 1. Kwayar cuta daya tak wadda ido ba ya iya gani ita kadai ta isa ta kwantar da mutum mai nauyin kilo 60 zuwa 70. Marar lafiya kuwa ba abin da ya ke iya yi ban da kwanciya a gado.

 

 1. A yayin wannan hali kuwa marar lafiyar ba shi da ikon komai, jidali ne ke afkuwa a cikin jikin.

 

 1. Duk irin tsananin kiyayewarsa da ka’idojin da likita ya sanya masa, Allah mahalicci shi ne kadai zai iya dawo masa da lafiya da kuma karfin jikinsa. Don haka, zai yi kyau mu tuna abin da Ibrahim (AS) ya fada a cikin Alkur’ani cewa: “(Allah) Shi ne wanda ya ke ciyarwa ya shayar da ni, kuma yayin da na kamu da rashin lafiya, shi ne ke warkar da ni.” (Sura ta 16, aya ta 79 – 80).

 

 

 1. An gina gangar jikin mutum bisa tsarin ilimin Allah mabuwayi. Hatta gashin kansa. Hatta gashin gira da na idanun mutum a kayyade suke. Rashin tofon su fiye da kima amfani ne gare mu. Amma kuwa gashin kan mutum, wanda ke taimakawa wajen fitar kyawun sigar mutum, ya kan ci gaba da tofo a tsawon rayuwarmu, kuma mu kan iya yin ado da shi ta sigar da muke so. Yanzu ka yi tunani kan wannan: idan gashin idanunka zai yi tofo ya girma kamar gashin kanka, me ka ke tsammanin zai faru? Wa ye ya hana gashin girar idonka ci gaba ta tofo, ya dakatar da shi a wani ma’auni? Mutumin da ya ke lura da irin wadannan al’amuran baiwa to shi zai fi saurin gane cewa kowane sashe na jikin mutum, kowace gaba da tsoka ta jikin an halicce ta ne bisa kwarewa da kyakyawan tsari.

 

 1. Akwai matukar tsari da gayar hikima a yadda kasusuwan mutum ke tofo suna kara girma.

 

 1. Kwakwalwar dan Adam tana fara habaka ne tun daga kuruciyarsa. A lokaci guda kuma kokon kansa shi ma yana kara girma da fadada. Idan girman kokon kai da na kwakwalwa ba sa tafiya tare, in har kokon kan ya yi kankanta ya matse kwakwalwar to tana iya yin bindiga ta fashe. Amma hakan ba ya faruwa. Kokon kai da kwakwalwa girman su tare ya ke tafiya har zuwa wani mataki inda kokon kan kan rufe kwakwalwar ruf kamar keji.

 

 1. Ta ya ya kasusuwa, wadanda ke girma suna habaka tare, su ke sanin sun kai matakin karshen girmansu? Me zai faru in har kasusuwan suka ci gaba da girma?

 

 1. Misali, da kasusuwan kirjin mutum za su ci gaba da girma har su wuce ka’idarsu, da sai a ga sun tsaga nama sun fito waje.

 

 1. Amma saboda cikar tsarin halittar kasusuwan, hakan ba ya taba faruwa.

 

 1. Kwayoyin halittar kashi su ke suranta kowane kashi kamar yadda masassaki ke suranta itace. Su ke fitar da sigar kowane kashi da mulmula shi sannan su dakatar da girmansa a daidai inda ya dace.

 

 1. Ya kamata mu yi tunanni a kan wannan.

 

 1. Shin kwayar halittar kashi tana da sani ne da hankali da kuma tsari da lura na yin duk wadannan abubuwa da muka zana?

 

 1. Ta ya ya ta ke sanin inda za ta tsaya da kuma daga inda za ta ci gaba?

 

 1. Koda ya ke dukkan kasusuwan da ke jikinmu sun samu ne daga tushen kwayar halittar kashi daya, amma ta ya ya a ke samun wasu sandararru da kuma wadanda a ke iya lankwasawa?

 

 1. Shin wa ya tsara wa kasusuwa aikinsu a gangar jiki?

 

 1. Ta ya ya nau’in kananan kasusuwa da ke hannayenmu suka san yadda za su sarrafa hannayen?

 

 

 1. Ta ya ya kasusuwan hannaye, da kafafuwa da kuma na yatsunmu suke isa matsayin da a ke bukata kafin tsarin jiki ya daidaita?

 

 1. Wadannan tambayoyi ne da ya kamata mu tambayi kanmu don mu iya fahimtar yadda tsarin tafiyar da halittar jkin mutum ya ke.

 

 1. Sai dai abu ne mai wuya a dauka cewa duk wadannan abubuwa sun samu ne a bisa katari ko dace; ba shi yiwuwa a ce kwayoyin halitta wadanda su ne tushen samuwar mutum da kuma sassan da suka hadu suka gina kwayoyin halittar suna da ikon haifar da abu a radin kan su. Kowane daya daga cikin wadannan abubuwan halitta alama ne da ke nuna fasahar Allah wanda ya halicci mutum kuma ya tsara halittarsa. A wata ayar Alkur’ani Allah yana cewa:

 

 1. .. Kuma ka duba zuwa ga ƙasũsuwa yadda Muke mõtsarda su sa´an nan kuma Mu tufãtar da su, da nãma... (Sura ta 2 aya 159).

 

DARASIN DA ZA MU KOYA A CIKIN ABINCI

 

 1. Allah, a rahamarsa, ya halicci abubuwa mabambantan dandano ga bayinsa don su ci su sha daga gare su. Wannan rahama tana nuna matsayin Allah mai kyautar baiwa ne ga bayinsa:

 

 1. Allah ne... Ya azurta ku daga abũbuwa mãsu dãɗi. Wancan Shĩne Allah Ubangijinku. To, albarkar Allah Ubangijin halittu tã bayyana. (Sura 40 aya 64).

 

 1. Da Allah ya ga dama da sai ya kasance abinci kala daya kawai a duniya. Amma saboda ‘yan Adam su gode masa, sai ya halitta musu nau’in abubuwa don rahamarsa.

 

 

 1. Wannan rahamar Allah ce da ludufinsa ga bayinsa.

 

 1. A cikin kowane nau’in abinci da abin sha akwai abubuwan lura da ke tunatar da mu dimbin ni’imomin Allah gare mu.

 

 1. Ga misali, mafi yawan ‘ya’yan itace an halicce su ne da bawonsu. Wadannan bawo ko fata su kan kare su daga lalacewa ko rubewa, sannan suna kare su daga datti inda hakan ke kara musu kyau da kamshi.

 

 1. ‘Ya’yan itace irin su lemon zaki, da sauran nau’in ‘ya’yan itace masu kunshe da sinadarin vitamin C mai yawa a cikinsu, an tsara su ne don saukin ci. Irin wadannan ‘ya’yan itace suna yin ýaýa ne a lokacin yanayin sanyi lokacin da mutane suka fi bukatar sinadarin vitamin C...

 

 1. A lokacin zafi a na matukar bukatar ruwa. Don haka, a wannan yanayi a ke samun ‘ya’yan itace kamar su kankana da tufa da sauran ire irensu a wadace.

 

 1. Duk wannan yana nuna cewa Allah ya halicci ‘ya’yan itace ne don amfanin bani-Adama...

 

 1. Ganin yadda dan itace ke habaka a gan shi ya nuna yana lilo a jikin rassan bishiyoyinsa shi ma wata kyakkyawar baiwa ce ta Allah ga ‘yan Adam.

 

 1. Dandazon ‘ya’yan itacen tufa masu launin kore ko ja da kuma sauran ‘ya’yan itace nau’inta...

 

 1. Idan ka bara dan itacen kiwi zuwa bari biyu, za ka ga kyakkyawan tsarin halittarsa mai burgewa. Wani kuma dan itacen da a ka sani wajen kyawun tsarin halittar sa shi ne garahuni, za ka gan shi jawur a tsakiyar koren ganyensa. Duk da yake cewa duk wadannan ‘ya’yan itace sun fito ne daga kasa wadda ta ke mai duhu, amma kowannensu ya sha bamban da irin dandano da kamshinsa, da kuma launin jikinsa mai kyau. Har ila yau, suna kara nuna mana gwanintar halittar Ubangiji, iliminsa mayalwaci da kuma hikimarsa a cikin ayyukansa.

 

 1. A cikin wata ayar Alkur’ani, Allah yana umartar bani-Adama da su yi tunani a kan wannan baiwa da ya yi musu:

 

 1. Kuma Shi ne Ya saukar da ruwa daga sama, Muka fitar da tsiron dukkan kõme game dã shi, sa´an nan Muka fitar da kõre daga gare shi, Muna fitar da kwãya ɗamfararriya daga gare shi (kõren),kuma daga dabĩno daga hirtsinta akwai dumbuje-dumbuje makusanta, kuma (Muka fitar) da gõnaki na inabõbi da zãitũn da ruman, mãsu kamã da jũna da wasun mãsu kama da jũna. Ku yi dũba zuwa ´ya´yan itãcensa idan ya yi ´ya´yan, da nunarsa. Lalle ne a cikin wannan akwai ãyõyi ga waɗanda suke yin ĩmãni.

 

ABUBUWAN IZNA A CIKIN YANAYI DUNIYA

 

 1. Da za ka fita waje ka dan zagaya a cikin sarari, za ka ga wasu abubuwa masu kyau da ka iya daukar idonka: kamar kyawun furanni masu launi, ko koriyar ciyawa ko gona, ko kuma ‘yar karamar tururuwa...

 

 1. Hatta ‘yar karamar tururuwa da ka ke gani, an halicce ta da siffofi masu ban al’ajabi. Wannan mitsitsiyar kwaruwa ta kan iya gutsuttsura ganye da bakinta, ko ta dauki abubuwan da suka fi girman jikinta kuma har ta kai su cikin gidanta a saukake.

 

 1. Ta kan iya doguwar tafiya mai nisa duk kuwa da kankantar ta. Kuma duk inda ta je ba ta mance hanyar komawa gidanta. Tabbas, wannan ‘yar karamar halitta a radin kanta ba za ta iya kididdige wadannan abubuwa ba. Allah ne mahalicci ke kimsa mata yin hakan da ludufin sunansa mai jinkai.

 

 1. Yadda garahuni ke yado a jikin rassan bishiyoyi ko kuma a jikin bango ko wani abu, al’amari ne da ya kamata mu yi tunani da lura a kan sa. Da za a yi rikodin din wannan yado a faifan bidiyo sannan daga bisani a kalle shi a yanayin saurin hoton bidiyon, za ka ga yadda garahunin ke motsi kamar wanda ke da rai. Kai ka ce ya hango wani reshe ne a nan kusa inda ya kan cafko shi ya hade da shi. Wani sa’ilin ma ya kan kanannade jikin reshen ne. A haka ya ke bazuwa cikin sauri, sannan bayan ya gama yadon ta fuska guda, sai kuma ya koma kasan sannan ya sake daukar wani bangaren daban.

 

 1. Wani kuma abu daga cikin kyawun halittar Allah shi ne kamshin da furanni ke fitarwa. Misali, akwai irin filawar da ke fitar da wani yanayin kamshi mai karfin gaske da ke dume guri. Hatta irin turaren kamfani da a ke yi ya gaza kai kamshinta. Lokacin da masu gwaje gwajen kimiyya suka yi kokarin kirkiro kwatankwacin kamshinta, karshe abin ya faskara. Yawancin irin turaren kamshin da suka samar su kan kasance masu karfi da duma kai. Ko kuma kamshin kan gushe cikin dan lokaci kadan.

 

 1. Amma shi kamshin fure ba ya dimautar da mutum. Koda ka tsinke furen daga jikin filawa to zai ci gaba da fitar da kamshinsa har sai lokacin da ya bushe.

 

 1. Wata mu’ujizar ta Allah kuma ita ce ta bishiyoyi da ke daukar ruwa su kai shi sama har na nisan mitoci. Shin ka taba tsayawa ka yi tunani kan yadda ruwa kan isa can saman rassa da ganyen dogayen bishiyoyin da ka ke gani?

 

 1. Bishiyoyi suna tsotso ruwa daga cikin zurfin kasa zuwa saman rassan su. Su kan yi hakan ne ba tare da wani famfo ko inji ba.

 

 1. Domin fahimtar wannan kyakkyawar hikimar halitta, bari mu duba wani misali: A kan yi amfani da famfo don turo ruwa zuwa saman bene. Ba don wannan famfo ko wani abu makamancinsa ba, ba yadda za iya tura ruwa koda zuwa hawa daya na bene.

 

 1. Sai dai kuma bishiyoyi su kan yi wannan aikin ba tare da famfo ko wani inji ba. Amma su kan iya jawo ruwa su shayar da rassa da ganyensu na can sama.

 

 1. Saiwoyi masu kamar bututu da ke cikin jijiya da gangar jikin bishiya an yi su ne ta yadda ruwa zai iya wucewa ta cikinsu. Yayin da ruwa ya taso sama, jijiyoyin su kan tsuke don ruwan ya sami damar wucewa. ‘Ya’yan halittar da ke cikin ruwa suna yin gogoriyo da juna yayin da a ke tunkuda ruwan zuwa kololuwar saman ganye.

 

 1. Allah Ubangiji shi ne ya halicci tsarin saiwoyi (ko hanyoyin ruwa) a jikin kowane ganye tare da tsarin ruwa don lamarin ya tafi daidai. Kamar yadda ya zo a wannan aya ta Alkur’ani, Allah wanda tausayi da rahamarsa ba su da iyaka, ya halicci bishiyoyi da sauran tsirrai don amfanin mutane da sauran abubuwa masu rai:

 

 1. Allah ne wanda Ya halicci sammai da ƙasa kuma Ya saukar da ruwa daga sama, sa´an nan Ya fitar game da shi, daga ´ya´yan itãce arziki dõminku... (Sura ta 14 aya 32)

 

ABABEN LURA A RAYUWAR YAU DA KULLUM

 

 1. Kullum a akwatunan talbijin din mu mu kan ga labaran ta’addanci da sauran nau’in mugayen ayyuka. Babban abin da ke haddasa wadannan abubuwa shine saboda cewa wadansu mutane suna gudanar da rayuwarsu ba a kan kyakkyawan tsarin rayuwa wanda Allah mahalicci ya dora mu a kai ba. Mafi yawan mutanen da ke gudanar da rayuwarsu sabanin yadda addini ya tsara su ne kan iya aikata ta’addanci a kan sauran mutane ba tare da jin komai a ran su ba, tun da ba su da imani.

 

 1. Rashin jin tsoron Allah yadda ya kamata a tsorace shi shine babban dalilin da ke sa mutane su fada cikin ayyukan ta’addanci da barna; alhali suna sane ne ko kuma saboda jahlci sun kasa sanin cewa Allah zai tambaye su a kan rayuwarsu a duniya.

 

 1. Amma kuma kyakkyawar niyya, da amana, da tausayi, gaskiya sadaukar da kai da sauran kyawawan dabi’u wadanda addini ya koyar su ne ke bude hanyar zaman lafiya, da tsaro da kuma adalci a cikin al’umma.

 

 1. Sau da yawa mu kan ji labaran annoba iri iri a kafafen watsa labarai. Mutum kan iya gamuwa annoba ko hatsari a wannan duniya. Wani lokacin, ba zato ba tsammani, mu kan ga wata gagarumar girgizar kasa ta afku, ko kuwa gobara ko ambaliyar ruwa su faru.

 

 1. Annobar yanayi, cikin kankanin lokaci ta kan iya shafe duk wani gini ko kayan kere kere da ke baiwa mutane kariya. Cikin dakika daya kawai, abubuwan da mutane suka mallaka kamar gidaje da motoci, har ma da su kan su mutanen suna iya salwanta.

 

 1. Mutumin da ke sauraron irin wadannan labarai na annoba zai san cewa ba shi da wata mafita face ya koma ga Allah mai ikon komai. Ga abin da Allah ya ke fada mana a cikin Alkur’ani:

 

 

 1. 15; Yã kũ mutãne! Kũ ne mãsu bukãta zuwa ga Allah, kuma Allah, Shĩ ne Mawadãci, Abin godewa (Sura ta 35 aya 15)

 

ABIN DA ALKUR’ANI YA KE FADA

 

 1. 118.Allah ya saukar da Alkur’ani don ya zama shiriya ga mutane. Don haka, abin da ya kamaci mutum shine ya tsaya ya yi tunani da nazari a kan kowace aya ta Alkur’ani. A cikin Alkur’anin, Allah yana kira gare mu da mu yi nazari a kan abubuwa masu yawa. Misali, yana kiran mu da yin tunani kan halittar jikinmu...

 

 1. To, mutum ya yi dũba, daga me aka halicce shi? An halicce shi daga wani ruwa mai tunkuɗar jũna. (Sura ta 86 aya 5 – 6)

 

 1. Allah yana so mu yi tunani a kan halittar sammai da kasa...

 

 1. Lalle ne, a cikin halittar sammai da ƙasa da sãɓãwar dare da yini akwai ãyõyi ga ma´abota hankali.Waɗanda suke ambatar Allah a tsaye da zaune da kuma a kan sãsanninsu, kuma suna tunãni a kan halittar sammai da ƙasa: "Yã Ubangijinmu! Ba Ka halitta wannan a banza ba. Tsarki ya tabbata gareKa! Ka tsare mu daga azãbar wuta. (Sura ta 3 aya 190 – 191)

 

 1. Allah yana kiranmu da mu yi tunani kan rayuwar duniya wadda ba ta dauwama...

 

 1. Kuma wannan rãyuwa ta dũniya ba ta zamo ba, fãce abar shagala da wãsã kuma lalle Lãhira tabbas, ita ce rãyuwa, dã sun kasance sunã sani. (Sura 29 aya 64)

 

 1. Sabõda haka abin da aka bã ku, kõ mene ne, to, jin dãɗin rayuwar dũniya ne, kuma abin da ke a wurin Allah Shĩ ne mafĩfĩci,kuma Shĩ ne mafi wanzuwa ga waɗanda suka yi ĩmãni kuma suke dõgara ga Ubangijinsu kawai. (Sura ta 42 aya 36)

 

 

 1. Allah yana sanar da mu don mu hankalta mu lura cewa duniya baki dayanta ya halicce ta ne don bil-Adama...

 

 1. 13; Kuma Ya hõre muku abin da ke a cikin sammai da abin da ke a cikin ƙasa, gabã ɗaya daga gare Shi yake. Lalle ne, a cikin wancan, haƙĩƙa, akwai ãyõyi ga mutãne waɗanda ke yin tunãni. (Sura 45 aya ta 13)

 

 1. Allah yana kiranmu da mu yi tunani kan sauran abubuwa masu rai da ya halitta...

 

 1. Lalle kunã da abin lũra a cikin dabbõbin ni´ima; Munã shãyar da ku daga abin da yake a cikin cikunansu, daga tsakãnin tukar tumbi da jini, nõno tsantsa mai sauƙin haɗiya ga mãsu shã. (Sura ta 16 aya 66)

 

 1. Haka nan kuma Allah yana kiranmu don mu yi tunanin ranar lahira, ranar tashi kuma ranar sakamako...

 

 1. 30; A Rãnar da kõwane rai yake sãmun abin da ya aikata na alheri da kuma na sharri, a halarce, alhãli yana gũrin dã ace akwai fage mai nĩsa a tsakãninsa da abin daya aikata na sharrin! Allah Yanã tsõratar da kũ kanSa. Kuma Allah Mai tausayi ne ga bãyinSa. (Sura ta 3 aya 30)

 

KAMMALAWA

 

 1. 131.Mutumin da ke yin tunani da tafakkuri shi ke fahimtar sirrin halittar Allah da kuma yadda hakikanin rayuwar wannan duniya ta ke. Zai gane alamomin Allah a cikin kowane abu. Sabanin mafi yawan mutane, zai kasance a tsawon rayuwar sa yana tunanin yadda ya zo duniya da yadda ya ke rayuwa. Ta hanyar ilimin da Ubangiji ya sanar da shi ya ke yin tunani daidai yadda Ubangiji ya umarta.

 

 1. Saboda haka shine zai fi kowa ni’imta da rahamar Allah da tagomashinsa, haka kuma ba abin da zai dame shi na daga al’amuran duniya masu sanya damuwa a zukatan mutane.

 

 1. Wadannan kadan ne daga cikin manyan abubuwan daukaka da irin wannan mutum mai tunani zai samu a rayuwar duniya. Ta hanyar tunani da kuma gane gaskiya a rayuwarsa, a ranar lahira, wannan mutum zai sami soyayyar Allah, da yardarsa, da rahamarsa da kuma aljannarsa.

 

 1. Allah madaukakin sarki yana kira ga mu bayinsa zuwa ga hanya mafita don mu rabauta:

 

 1. 43; Sabõda haka, ka tsayar da fuskarka ga addini madaidaici tun kafin wani yini ya zo, bãbu makawa gare Shi daga Allah, a rãnar nan mutãne sunã tsãgewa (su rabu biyu).Wanda ya kãfirta,to,kãfircinsa na kansa, kuma wanda ya aikata aikin ƙwarai, to, sabõda kansu suke yin shimfiɗa. Dõmin Ya sãkã wa waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, daga falalarSa. Lalle Allah bã Ya son kafirai. (Sura ta 30 aya 43 – 45)

 

 

 


 

2011-07-12 11:23:19

Bayani akan shafin | Make your homepage | Add to favorites | RSS Feed
All materials can be copied, printed and distributed by referring to author “Mr. Adnan Oktar”.
(c) All publication rights of the personal photos of Mr. Adnan Oktar that are present in our website and in all other Harun Yahya works belong to Global Publication Ltd. Co. They cannot be used or published without prior consent even if used partially.
© 1994 Harun Yahya. www.harunyahya.com - info@harunyahya.com
page_top
iddialaracevap.org adnanoktarhaber.com adnanoktarhukuk.com adnanoktargercekleri.net
YARGIDAKİ ADALETSİZ VE ANORMAL UYGULAMALAR ULUSAL BASININ TEPKİSİZLİĞİNDEN...
SAYIN CUMHURBAŞKANIMIZ RECEP TAYYİP ERDOĞAN’A AÇIK MEKTUPTUR
“ÇAMUR AT KURTUL!” AHLAKSIZLIĞI HUKUK ADINA DAYATILAMAZ
SAYIN CUMHURBAŞKANIMIZ RECEP TAYYİP ERDOĞAN BEYEFENDİYE AÇIK MEKTUPTUR
TBAV’DAN CUMHURİYET GAZETESİNİN "MÜGE ÖĞÜTÇÜ" KONULU HABERİNE TEKZİPTİR
SAYIN CUMHURBAŞKANIMIZA AÇIK MEKTUP–BAZI ÖZEL SEÇİLMİŞ HAKİM VE SAVCILARIN...
TÜRKİYE’NİN EN ÖNEMLİ BEKA SORUNLARINDAN BİRİ GENÇ KESİMLE İLETİŞİMİ...
EMNİYET GENEL MÜDÜR YARDIMCISI MUSTAFA ÇALIŞKAN 2018 SENESİNDEKİ...
BULUNDUKLARI YERE, SAYIN ADNAN OKTAR’IN 40 YILLIK FİKRİ MÜCADELESİ...
TÜM DOSYANIN YALAN VE İFTİRA DOLU OLDUĞU MÜGE ÖĞÜTCÜ’NÜN "SÖZDE" ETKİN...
HAKAN EROL İSİMLİ KİŞİNİN İFTİRALARINA CEVAPLAR
DÖRT AYAKLI ORGANİZE BİR YAPININ BASKI VE ZORLAMALARI ALTINDA SÜRDÜRÜLEN...
HASTA BİR İNSANIN GÖZ GÖRE GÖRE CEZAEVİNDE ÖLÜME TERK EDİLMESİNİ SAVUNMAK...
SABAH MEDYA GURUBU İSA TATLICAN'A KARŞI DİKKATLİ OLMALIDIR
ZAFER ARAPKİRLİ'NİN KRT TV'DE HAKAN EROL İLE YAPMIŞ OLDUĞU RÖPORTAJDA...
BARIŞ TERKOĞU VE AYŞENUR ARSLAN HAKKINDA NE YAZIK Kİ YANILMIŞIZ
CÜBBELİ AHMET HOCA’YA NEFRET ÜSLUBU YAKIŞMIYOR. TÜM MÜSLÜMAN CEMAAT VE...
AV. SN. CELAL ÜLGEN'İN SAMİMİYETLE İMTİHANI
BİZLERE YÖNELİK BİTİP TÜKENMEYEN SALDIRI VE İFTİRALAR, TEHLİKELİ BİR CAMİA...
SAYIN AYŞENUR ARSLAN HANIMEFENDİ'YE AÇIK MEKTUP
SAYIN ADNAN OKTAR'IN 15 MART 2021 TARİHLİ CEZAEVİ FOTOĞRAFI UÇANKUŞ TV...
ÖZKAN MAMATİ’NİN, TUTUKLANMAKTAN KURTULMAK İÇİN, NEFRET VE HUSUMET...
SAYIN ADNAN OKTAR’A YÖNELİK TEHDİT VE SUİKAST HAZIRLIĞINDA OLAN BAZI...
SAĞ VE SOL BİRBİRİNİN DÜŞMANI DEĞİL AYNI VATANIN GÜZEL İNSANLARI, AYNI...
DİNİN TAHRİF EDİLMESİNDEN ENDİŞE DUYANLAR ASIL, İSLAM’LA DARWİNİZMİ...
SAYIN ADNAN OKTAR'IN GÜZEL SÖZLERİNDEN, SEVGİ SANATI
DECCALİYETİN KULLANIŞLI SİLAHI DARWİNİZMİ ELİNDEN ALMAK, HÜKÜMETİMİZE...
SABAH GAZETESİ YAZARI SN. FERHAT ÜNLÜ HABER VE YORUMLARINDA SAMİMİ VE...
DÜNYADAKİ DECCALİYET ŞU AN İNGİLİZ DERİN DEVLETİDİR
MEHDİYETİ ANLATMANIN DEVLETİN BEKASINA YÖNELİK HİÇBİR TEHDİT...
DEĞERLİ BASIN MENSUPLARIMIZ! EN DOĞRU VE BAŞARILI YAYIN VİCDANINIZA UYAN...
ADNAN OKTAR DAVASINDA YAŞANAN TARİHTE GÖRÜLMEMİŞ HUKUK FACİASI TÜRKİYE'DE...
KALABALIKLAŞAN CEZAEVLERİ İLE KÖTÜLEŞEN KOŞULLAR VE GEBZE KADIN KAPALI...
AKİT MEDYA GRUBU SAHİBİ SAYIN KARAHASANOĞLU KARDEŞLER VE GAZETENİN ÖNDE...
CAMİAMIZLA FETÖ VE IŞİD ARASINDA ZORAKİ BENZERLİK KURMA ÇABALARI...
ÖZKAN MAMATİ İSİMLİ KİŞİNİN İFTİRA VE YALAN İHBARLARINA İTİBAR EDEREK...
BİTMEK TÜKENMEK BİLMEYEN DİJİTAL ARŞİV MASALLARI
GİZLİ DOSYA ADI ALTINDA YÜRÜTÜLEN KARANLIK VE HUKUKSUZ FAALİYETLER...
HASTA BİR İNSANIN GÖZ GÖRE GÖRE CEZAEVİNDE ÖLÜME TERKEDİLMESİNİ SAVUNMAK...
SAYIN PERİNÇEK VE AYDINLIK CAMİASINI ARAMIZDAKİ İDEOLOJİK FİKİR...
BUGÜN SAYIN ADNAN OKTAR’I DEKOLTE SEBEBİYLE ELEŞTİRENLER GEÇMİŞTE TAM...
“BU DOSYADAN CEZA ÇIKMAZ YENİ BİR OPERASYON YAPIN” MANTIĞI, BİR HUKUK...
1999 YILINDAKİ KAN KAMPANYASININ, DEVLETİN KURUMLARI TARAFINDAN YÜRÜTÜLEN...
GENÇLERİMİZİN DİNDEN UZAKLAŞMALARI HIZLA ÖNLEM ALINMASI GEREKEN ÖNEMLİ BİR...
BASIN MENSUPLARI ADLİ EMANETTEKİ ARKADAŞLARIMIZA AİT RUHSATLI VE HİÇBİR...
İSTİNAF MAHKEMELERİNİN ETKİSİZ OLDUKLARINA DAİR SÖYLENTİLER HAKKINDA SAYIN...
SAYIN ADNAN OKTAR HİÇBİR ZAMAN KORONA OLMAMIŞTIR. ŞAİBELİ BİR KORONA TESTİ...
AÇIK GÖRÜŞLERİN KAYIT ALTINA ALINMASI EN TEMEL İNSAN HAK VE ÖZGÜRLÜKLERİNE...
ODA TV’NİN PROVOKATİF YAZILARA DEĞİL HUKUKU, ADALETİ, BİRLİĞİ VE...
VERYANSIN TV, TARAFSIZ, DÜRÜST, İLKELİ BİR YAYIN ANLAYIŞINI BENİMSEMELİDİR
GEBZE KADIN KAPALI CEZAEVİNDE KORONA BULAŞTIRILAN ARKADAŞIMIZIN HAYATINDAN...
ADALET VE ŞEFKAT HERKES İÇİN İSTENMEDİKÇE TÜRKİYE’DE HUKUKSUZLUK, ZULÜM VE...
HUKUK DIŞI YILDIRMA OPERASYONLARI SADECE CAMİAMIZI DEĞİL HÜKÜMETİMİZİ VE...
SAYIN YAŞAR OKUYAN'IN CAMİAMIZA GÜYA OPERASYONUN BİLGİSİNİ VERDİĞİ İDDİASI...
GEBZE CEZAEVİNDE KORONAYA KARŞI GEREKLİ ÖNLEMLER ACİLEN ALINMALI
PROF. DR. SEFA SAYGILI’NIN SAYIN ADNAN OKTAR HAKKINDAKİ AÇIKLAMALARI...
SÖZCÜ GAZETESİ YAZARI SAYIN AYTUNÇ ERKİN, KENDİSİNİN DE ÇOK İYİ BİLDİĞİ...
ESER ÇÖMLEKÇİOĞLU'NUN HAYAL ÜRÜNÜ KİTABI, ADNAN OKTAR’IN İSMİYLE ÜNLÜ OLMA...
SAYIN HAKAN URAL'IN “NELER OLUYOR HAYATTA” İSİMLİ PROGRAMDA CAMİAMIZ...
ARKADAŞ CAMİAMIZA YÖNELİK GAYRİ HUKUKİ TEHDİTLER DEVAM EDİYOR; HUSUMETLİ...
CUMHURBAŞKANIMIZ SAYIN RECEP TAYYİP ERDOĞAN’A AÇIK MEKTUP
VERYANSIN TV’DE YAYINLANAN AV. ESER ÇÖMLEKÇİOĞLU RÖPORTAJINA CEVABIMIZDIR
UÇAN KUŞ TV ADLI KANALIN YÖNETİCİLERİ VE PROGRAM YAPIMCILARI KİN VE NEFRET...
SABAH GAZETESİ GERÇEKLERİ ÇARPITMADAN, TARAFSIZ VE İLKELİ HABERCİLİK...
"ADNAN OKTAR DAVASI"NDA HALA KULLANILMAYA ÇALIŞILAN ETKİN PİŞMANLIK...
ADALET BAKANIMIZ SAYIN ABDÜLHAMİT GÜL'E AÇIK MEKTUP
T.C. ADALET BAKANLIĞI CEZA VE TEVKİF EVLERİ GENEL MÜDÜRLÜĞÜ’NE AÇIK MEKTUP...
T.C. ADALET BAKANLIĞI CEZA VE TEVKİF EVLERİ GENEL MÜDÜRLÜĞÜ’NE AÇIK MEKTUP...
CÜBBELİ AHMET HOCA'YA NUR SURESİ'NİN 23. AYETİNİ TEKRAR HATIRLATIYORUZ
DEVLETİMİZDEN DEĞİL DE ANGLOSAKSON BARONLARDAN EMİR ALAN SİYASİLER ACİLEN...
CAMİAMIZA KENDİLERİNCE İFFET DERSİ VERMEYE KALKANLARIN ASIL MESELESİ FİKRİ...
GECEYARISI CEZAEVİ NAKİLLERİ VE GERİ PLANDAKİ SAVCI TALİMATI
@DREYFUS.TURK İSİMLİ INSTAGRAM SAYFASININ CAMİAMIZLA HİÇBİR İLGİSİ VE...
GAZETECİ RUŞEN ÇAKIR'A AÇIK MEKTUP
ASTRONOMİK CEZALAR İÇİN "HAYALİ KIZLARIN İFFETİNİ KORUMA" GEREKÇESİ
ADNAN OKTAR DAVASI: YARGILANMADAN MÜEBBET
ANAL TECAVÜZ TEKNİK OLARAK İMKANSIZDIR. BU KONUDA ALEYHİMİZE YAPILAN...
YARGILAMA HAKKINDAKİ GERÇEKLER VE BAZI BASINDAKİ BOŞA SEVİNÇ NİDALARI
KUMPASÇILARIN HEDEFİNDE BU KEZ DE INSTAGRAM, TWITTER VE DİĞER SOSYAL MEDYA...
SAYIN BARIŞ TERKOĞLU’NA AÇIK MEKTUP
TEK CÜMLELİK İFTİRAYLA MASUM BİR GENÇ KIZA 40 YIL HAPİS CEZASI
ADNAN OKTAR DAVASINDA "18 YAŞIN ALTINDAKİ KIZLARIN İSTİSMARI" YALANI
EBRU ŞİMŞEK OLAYININ İÇYÜZÜ
SAYIN ADNAN OKTAR’IN 10 BİN YILLIK CEZAYI GÜLEREK KARŞILAMASI BAZI...
DAVA DOSYAMIZDA TEK BİR DOĞAL MÜŞTEKİ YOKTUR
CAMİAMIZDA EVLİLİK BEKLENTİSİNE KAVUŞAMAYAN BAZI KIZLAR BUNUN HINCIYLA...
GERÇEK DIŞI HABERCİLİĞİ BENİMSEYEN BİR KISIM BASIN HALKIN GÖZÜNDE GÜVEN VE...
HİÇBİR SUÇ OLMADIĞINI ÇOK İYİ BİLDİKLERİ İÇİN RESMİ MAKAMLAR ARAMIZA POLİS...
DOSYADAKİ SADECE 25 MÜŞTEKİ VE ETKİN PİŞMAN SANIĞIN İFADELERİNDEKİ 1000'E...
YABANCI HUKUKÇU VE AKADEMİSYENLER, ADNAN OKTAR DAVASINDAKİ ETKİN PİŞMAN...
CUMHURİYET GAZETESİNE CEVAP
SAYIN ADNAN OKTAR'IN YAKIN ZAMANDA MAHKEMEYE SUNDUĞU BAZI KISA BEYAN...
ETKİN PİŞMAN OLMAYA ZORLANAN ARKADAŞLARIMIZA OYNANAN OYUN
SAYIN ADNAN OKTAR'IN YAKIN ZAMANDA MAHKEMEYE SUNDUĞU BAZI KISA BEYAN...
"FİKREN İKTİDAR OLMAK" ANCAK SAYIN ADNAN OKTAR'IN İLMİ VE FİKRİ...
TÜRKİYE'DE HUKUK RAFA MI KALKTI?
ESKİ TAKİPSİZLİK VE ZAMAN AŞIMI KARARLARI YARGILANANLAR ALEYHİNDE...
CAMİAMIZA YÖNELİK 2 YILLIK GİZLİ TEKNİK TAKİPTE TEK BİR SUÇ DELİLİ DAHİ...
'ORAL YOLDAN TECAVÜZ' İDDİALARI GERÇEK DIŞIDIR
ÇİZGİ ROMANLARLA, PORNO FİLMLERDEN ALINAN GÖRÜNTÜLERLE KARALAMALAR YAPMAYA...
ADNAN OKTAR HİÇBİR ZAMAN “NAMAZI MİNİ ETEKLE KILABİLİRSİNİZ” DEMEMİŞTİR...
Sn. Adnan Oktar’ın Mahkemede Söylediği Son Sözü
GAZETECİ SAYIN İSMAİL SAYMAZ 'A AÇIK MEKTUP
BASIN MENSUPLARIMIZI ADİL VE TARAFSIZ HABERCİLİĞE DAVET EDİYORUZ
SAYIN ADNAN OKTAR’IN İSMİNİ KOYMASININ ARDINDAN BİRÇOK DEVLET BÜYÜĞÜMÜZ VE...
ADNAN OKTAR DAVASINDAKİ HTS KAYITLARI HUKUKEN SUÇLAYICI YÖNDE DELİL OLARAK...
15 TEMMUZ DARBE GİRİŞİMİ GECESİ SN. ADNAN OKTAR'IN A9 TV'DEN GECE BOYUNCA...
CAMİAMIZA DÜZENLENEN OPERASYONDA "GENELEV VE FUHUŞ MAFYASI" ÖNEMLİ BİR ROL...
SN. ADNAN OKTAR, ESKİ GAZETECİ MEHMET BARANSU İLE SADECE BİR KEZ, 2011...
15 TEMMUZ DARBE GİRİŞİMİNE KARŞI ÇIKMAK, FETÖ'NÜN İNFAZ LİSTESİNE GİRMEK...
İDDİANAMEDE, KANDİLLİ'DEKİ EVDE SÖZDE "KULE" OLARAK ADLANDIRILAN BİR ODADA...
İDDİANAMEDE, SN ADNAN OKTAR'IN KENDİSİNİ GÜYA "MEHDİ RESUL" İLAN ETTİĞİNE...
İDDİANAMEDEKİ EVLİLİK KONUSUNDAKİ SUÇ İSNATLARI GEÇERSİZDİR
15 ARALIK 2020 SALI GÜNÜ YAYINLANAN "ADNAN OKTAR ARKADAŞ GRUBUNA...
FETÖ’YE YARDIM İDDİASI BÜYÜK BİR İFTİRADIR
CUMHURBAŞKANLIĞI YÜKSEK İSTİŞARE KURULU (YİK) ÜYESİ SAYIN CEMİL ÇİÇEK...
GERÇEKTE YAŞANTISI ÇİLE VE SIKINTILARLA DOLU OLAN SN. ADNAN OKTAR’IN “LÜKS...
SAYIN ADNAN OKTAR'IN HİÇBİR ZAMAN MEHDİLİK İDDİASI OLMADIĞI GİBİ MEHDİLİK...
SAYIN ADNAN OKTAR'IN, DEĞERLİ OSMANLI PADİŞAHI SULTAN II. ABDÜLHAMİD HAN'I...
İSRAİLLİ SİYASİLER VE SANHEDRİN HAHAMLARI, TÜRKİYE-İSRAİL İLİŞKİLERİ...
ARKADAŞIMIZ AYŞE KOÇ'UN, 13 KASIM 2020 TARİHİNDE KATILDIĞI BİR TV...
MİLLİYET GAZETESİ MAGAZİN YAZARI SN. ALİ EYÜBOĞLU’NA AÇIK MEKTUP–2
KUMPAS ÇETESİ SON ÇAREYİ KASET İMASI YALANINA SARILMAKTA ARIYOR
SAYIN ADNAN OKTAR VE ARKADAŞLARININ SİVİL DİPLOMASİ FAALİYETLERİNİN...
HALK TV, MEDYA MAHALLESİ PROGRAMINDA ORTAYA ATILAN İDDİALARA CEVAPLARIMIZ
ESKİ SAĞLIK BAKANIMIZ SAYIN OSMAN DURMUŞ’UN VEFATI ÜZERİNE ÇIKAN HABERLERE...
MAVİ MARMARA FACİASINDA, İSRAİL'İN TÜRKİYE'DEN ÖZÜR DİLEYİP TAZMİNAT...
FOSİLLERİN ARTIK DEVLETİMİZ ELİYLE MÜZELERDE SERGİLENECEK OLMASI...
FETÖ BAĞLANTISI YALANI
ŞEREF MALKOÇ AĞABEYİMİZDEN RİCAMIZDIR
MEDYAMIZ ÖZKAN MAMATİ İSİMLİ KİŞİNİN GERÇEK YÜZÜNÜ MUTLAKA BİLMELİDİR
HAKLARINDA HİÇBİR KESİN YARGI KARARI OLMAYAN SN. ADNAN OKTAR VE...
MERVE BÜYÜKBAYRAK AKIL HASTANESİNE SEVK TALEBİ GEREKTİRECEK NE YAPTI?
BASINA ÖZEL HAZIRLANAN SENARYOLARLA HAKKIMIZDA ALGI OLUŞTURULMAYA...
MİLLİYET GAZETESİ MAGAZİN YAZARI SAYIN ALİ EYÜBOĞLU’NA AÇIK MEKTUP
AYRILIP DAĞILMA GİBİ BİR NİYETİMİZ ASLA YOK!
YENİ ŞAFAK GAZETESİ YAZARI SAYIN HASAN ÖZTÜRK’E AÇIK MEKTUP
SAYIN ÖZLEM GÜRSES'E AÇIK MEKTUP
SAYIN MİNE UZUN'A AÇIK MEKTUP
DAVA DOSYASI BOMBOŞ ÇIKINCA MEDET UMULAN ESKİ BİR İFTİRA: "GİZLİ TÜNELDEN...
KONUNUN TARAFLARINA SÖZ HAKKI VERMEDEN TEK TARAFLI YAYIN YAPMASI HABERTÜRK...
SAYIN AHMET HAKAN'A AÇIK MEKTUP
HALK TV'YE AÇIK MEKTUP
OZAN SÜER ARKADAŞIMIZIN TUTUKLANMASIYLA İLGİLİ OLARAK AV. SENA AKKAYA...
TÜRK İNSANI ADİL, TARAFSIZ, DÜRÜST, İLKELİ VE SEVGİ DOLU BİR BASIN ÖZLEMİ...
İFTİRA ÜZERİNE KURULAN DAVAMIZIN TEMELİNDEKİ SEBEP: "HUSUMET"
HÜRRİYET GAZETESİ VE YAZARLARINA CESARETLE VE ISRARLA DOĞRUDAN YANA OLMAK...
SEVGİ, KARDEŞLİK VE SELAM GÖNDERME İDDİALARI TUTUKLAMA GEREKÇESİ OLAMAZ
MEHDİYET İNANCI SEBEBİYLE SAYIN ADNAN OKTAR’IN YANINDAN AYRILMADIĞIMIZ...
TOPLU BİR AKIL TUTULMASI: "GALEYAN"
ELVAN KOÇAK BEY’İN YANLIŞ BİLGİLENDİRİLDİĞİ HUSUSLAR
AV. CELAL ÜLGEN'E AÇIK MEKTUP–3
İNGİLİZ DERİN DEVLETİNİN ÜLKEMİZDEKİ ALÇAK, HAİN VE AŞAĞILIK KRİPTO...
SAYIN MİNE KIRIKKANAT HANIMEFENDİ’YE BİR KEZ DAHA DOSTLUK VE SEVGİ...
MÜŞTEKİ İFADELERİ HAKKINDA BASINDA YER ALAN GERÇEK DIŞI HABERLER
SEVGİDEN VAZGEÇMEK ZULÜM OLUR, TEK İSTEĞİMİZ SEVGİ TOPLUMU OLUŞMASI
2 YILDAN BU YANA CAMİAMIZA KARŞI YAPILAN HAK VE HUKUK İHLALLERİ, ZULÜM VE...
ALİ İHSAN KARAHASANOĞLU KARDEŞİMİZ MASUMİYET KARİNESİNE VE SAVUNMA HAKKINA...
ATV KAHVALTI HABERLERİNDEKİ ASILSIZ İTHAMLARA CEVABIMIZDIR
MİLLİ ÇÖZÜM DERGİSİ BAŞYAZARI AHMET AKGÜL’ÜN İFTİRALARA DAYANARAK YAPTIĞI...
SEVGİYE DAİR HER DAVRANIŞIN SUÇ KAPSAMINA SOKULMA GAYRETİNDEN ENDİŞE...
AV. SN. CELAL ÜLGEN'E AÇIK MEKTUP
CÜBBELİ AHMET HOCAMIZ’DAN MÜSLÜMANLAR HAKKINDA KONUŞURKEN ADİL, DÜRÜST VE...
İSTİKLAL İNTERNET HABER SİTESİ YAZARLARINDAN SAYIN ÖMER AKDAĞ’A...
MADDİ GELİR ELDE ETMEK UĞRUNA TERTEMİZ, NUR GİBİ İNSANLARI ACIMASIZCA YOK...
DOSYAMIZDA ETKİN PİŞMANLIK İFADELERİ DEĞİL, CAN HAVLİYLE KENDİNİ...
SAYIN MİNE KIRIKKANAT HANIMIN SAVUNMA HAKKINI VE DEĞERLİ AVUKATLARI HEDEF...
BASIN KORKU DEĞİL ADALET, DÜRÜSTLÜK VE TARAFSIZLIK ÜZERİNE KURULU YAYIN...
AKİT'TEKİ KARDEŞLERİMİZ YAYINLARINDAKİ HAKARETAMİZ ÜSLUBA KARŞI MUTLAKA...
SN. ADNAN OKTAR DURUŞMALAR BOYUNCA MASKE KULLANMIŞ, GENEL SAĞLIĞIN...
MÜMİN ALLAH’TAN GELEN İŞARETLERİ GÖRÜR VE HAYRA YORAR
KANAL D ANA HABER PROGRAMINI HUKUK VE VİCDAN SINIRLARI İÇİNDE YAYIN...
ARKADAŞIMIZ BÜLENT SEZGİN'DEN SAYIN AYŞENUR ARSLAN HANIMEFENDİ’YE AÇIK...
SAYIN ADNAN OKTAR VE ARKADAŞLARINI GÜYA TEHLİKELİYMİŞ GİBİ GÖSTERME OYUNU
ARKADAŞIMIZ SERDAR SUPHİ TOGAY'IN MAHKEME İFADESİNDEN BASINA YANSIYAN...
SÖZDE ETKİN PİŞMAN OLMAK ZORUNDA BIRAKILAN ARKADAŞIMIZ ALİ ŞEREF GİDER’İN...
TURNİKE İFTİRASINA İTİBAR EDİP DİLE GETİRENLERİN ASIL ÖNCELİĞİ...
AKİT CAMİASINDAKİ KARDEŞLERİMİZ BİZİM İYİ NİYETİMİZİ YAKINDAN BİLİR VE...
GERÇEKLER SAYIN DOĞAN KASADOLU'NUN HAYAL DÜNYASINDA YAŞADIĞINDAN VE...
ALİ İHSAN KARAHASANOĞLU KARDEŞİMİZE HANIMLAR HAKKINDA SAYGILI VE NEZAKETLİ...
MUHAFAZAKAR CAMİADA HAKKIMIZDA MERAK EDİLEN BAZI SORULARA CEVAPLAR
DURUŞMADA YÖNELTİLEN SORULAR İDDİANAMEDE YER ALAN SUÇLAMALARIN ASILSIZ...
ARKADAŞIMIZ SEDAT ALTAN'DAN DEĞERLİ GAZETECİMİZ SAYIN AHMET HAKAN'A AÇIK...
ARKADAŞIMIZ MERVE BÜYÜKBAYRAK'IN MİNE KIRIKKANAT HANIMEFENDİ'YE AÇIK...
ARKADAŞIMIZ KARTAL İŞ'TEN SAYIN DOĞU PERİNÇEK’E AÇIK MEKTUP
AV. SN. KEREM ALTIPARMAK’IN “İNTERNET ERİŞİM ENGELLERİ VE İFADE ÖZGÜRLÜĞÜ”...
"NİHAYET DERGİSİ"NDE, CAMİAMIZ HAKKINDA YAPILMIŞ GERÇEK DIŞI, ÇİRKİN BİR...
HALKI, HALKA EZDİREN SİSTEM SON BULMALI
KONU DEKOLTE DEĞİL, SEVGİMİZE VE DOSTLUĞUMUZA DUYULAN ÖFKE
INDEPENDENT-TÜRKÇE'NİN MÜSLÜMANLARA EVRİM TEORİSİNİ KABUL ETTİRME TAKTİĞİ
BUGÜN BAZI GAZETECİLERİN TUTUKLANMASINI ELEŞTİREN CNN TÜRK GECE GÖRÜŞÜ...
DEKOLTE GİYDİLER DİYE MASUM İNSANLARA YÜZLERCE YIL HAPİS CEZASI İSTEYİP...
SN. ADNAN OKTAR’IN MEHDİLİK İLAN EDEREK DEVLETİ ELE GEÇİRECEĞİ İTHAMI AKLA...
ARKADAŞIMIZ EMRE BUKAĞILI'NIN SN. FAZIL SAYIN AÇIKLAMALARINA CEVABI
SÜLEYMAN ÖZIŞIK KARDEŞİMİZİN DE CEMAATLERİN MİLLETİMİZ İÇİN DEĞERİNİ ÇOK...
ADNAN OKTAR OLMASAYDI...
SAYIN ERGUN YILDIRIM’IN “YENİ MEHDİLER” BAŞLIKLI KÖŞE YAZISINA...
NORMAL VE LEGAL BİR YAŞAMDAN YAPAY SUÇLAR ÜRETİLEREK "HAYALİ BİR SUÇ...
SAYIN ADNAN OKTAR’IN TUTUKLANMASININ ARDINDAN...
CÜBBELİ AHMET HOCAMIZ MÜSLÜMANLARA ATILAN İFTİRALARA İTİBAR ETMEMELİDİR
ODATV GENEL YAYIN YÖNETMENİ SN. BARIŞ PEHLİVAN'A AÇIK MEKTUP
KOMPLOCULAR, KORKUTARAK "SÖZDE" İTİRAFÇI YAPTIKLARI ARKADAŞLARIMIZ...
CUMHURİYET GAZETESİNE AÇIK MEKTUP
GENİŞ HAYAL GÜCÜ İLE KURGULANAN DAVA DOSYASI
MODERNLİK İSLAM’IN GELİŞİP YAYILMASINDA EN ETKİLİ YÖNTEMDİR
SN. ENVER AYSEVER’İN PROGRAMINDA GÜNDEME GELEN İTHAMLARIN CEVAPLARI
SN. ADNAN OKTAR: "ALLAH'IN VERECEĞİ KARARI TALEP EDİYORUM"
MİNE KIRIKKANAT GİBİ AYDIN VE DEMOKRAT BİR HANIMA HUKUKUN TEMEL İLKELERİNE...
Adnan Oktar: "Allah’ın vereceği kararı talep ediyorum."
Adnan Oktar: "Allah’ın vereceği kararı talep ediyorum."
YENİ AKİT GAZETESİ VE ODA TV’DE YER ALAN “UYAP’TAN SANIĞIN ADI SİLİNDİ”...
SAYIN BİRCAN BALİ'YE CEVAP
SAYIN AVUKAT CELAL ÜLGEN'E AÇIK MEKTUP
SAYIN ALİ İHSAN KARAHASANOĞLU'NA CEVAP
SAYIN ADNAN OKTAR VE CAMİAMIZA YÖNELİK MANEVİ LİNÇ
SN. DOĞU PERİNÇEK VE SN. PROF. DR. ALİ DEMİRSOY'UN ÖNEMLİ OLDUĞUNU...
SAYIN PROF. DR. NURAN YILDIZ'A AÇIK MEKTUP
SN. ADNAN OKTAR VE ARKADAŞLARININ İSRAİL VE MUSEVİLERLE OLAN...
CAMİAMIZA YÖNELİK "YURTDIŞI LOBİ FAALİYETLERİ" İSNADI İLE İLGİLİ...
FETÖ'YE KARŞI EN GÜÇLÜ ELEŞTİRİLERİ SN. ADNAN OKTAR YAPMIŞTIR
DELİL VE ŞAHİT OLMADAN SUÇSUZ İNSANLARI CEZALANDIRMAK KUR’AN’A UYGUN...
ARKADAŞLARIMIZ MUAZZEZ VE YILDIZ ARIK’IN DURUŞMADAKİ GERÇEK DIŞI...
İNSANLARA NEREDE VE KİMLERLE YAŞAYACAKLARINA DAİR BASKI VE DAYATMADA...
ARKADAŞIMIZ BERİL KONCAGÜL’ÜN DURUŞMADAKİ GERÇEK DIŞI İDDİALARINA...
KANAL D'NİN UYDURMA HABERİ
MERVE BOZYİĞİT'İN DURUŞMADAKİ AÇIKLAMALARI KUMPASI GÖZLER ÖNÜNE SERDİ !!!
ARKADAŞLARIMIZ ALTUĞ ETİ, BURAK ABACI VE CEYHUN GÖKDOĞAN'IN...
KUMPASÇILARIN ARKADAŞLARIMIZA BASKI VE TEHDİTLE DAYATTIĞI GERÇEK DIŞI...
"NORMAL HAYATIN SUÇMUŞ GİBİ GÖSTERİLMESİ" ANORMALLİĞİ
ARKADAŞIMIZ ÇAĞLA ÇELENLİOĞLU'NUN DURUŞMADAKİ İDDİALARINA CEVABIMIZ
YENİ ŞAFAK VE GÜNEŞ GAZETELERİNDEKİ GERÇEK DIŞI İDDİALARA CEVAP
SAVUNMA HAKKIMIZ NASIL ENGELLENDİ?
ARKADAŞIMIZ ECE KOÇ'UN DURUŞMADAKİ İDDİALARINA CEVABIMIZ
ARKADAŞLARIMIZ MUSTAFA ARULAR VE EMRE TEKER'İN DURUŞMALARINDAKİ...
ARKADAŞIMIZ AYÇA PARS'IN DURUŞMADAKİ İDDİALARINA CEVABIMIZ
KAMU VİCDANI YALANI
DEVLETİMİZİN VERDİĞİ SİLAH RUHSATLARI CAMİAMIZA DUYDUĞU GÜVENİN AÇIK BİR...
ASIL HEDEF İSLAM ALEMİ, TÜRKİYE, SAYIN ERDOĞAN VE AK PARTİ HÜKÜMETİ
GERÇEK MODERNLİK İSLAM DİNİNDEDİR
TV PROGRAMLARINDA SEVGİ DİLİ ESAS ALINMALIDIR
"Allah'tan tahliyemizi istirham ediyorum"
AKİT GRUBUNA AÇIK MEKTUP
"....Allahvar.com sitesi kapatıldı, düşmanım bu siteyi yapmış olsa...
GARDIROP YALANI
SAYIN DOĞU PERİNÇEK'E AÇIK MEKTUP
'CRACKED.COM' SİTESİNDEKİ İDDİALARA CEVAP
1999 KAN KAMPANYASI TAMAMEN MEŞRU VE LEGAL BİR ORGANİZASYONDUR
HAKİM VE SAVCILARIMIZ YALNIZCA KANUN, HUKUK VE VİCDANI ESAS ALMALIDIR
HARUN YAHYA KÜLLİYATININ İMHASI ÇOK VAHİM VE TARİHİ BİR HATA OLUR
DİYANET İŞLERİ BAŞKANLIĞI RAPORUNA CEVAP
İLERİ DERECEDE MODERN GÖRÜNÜM VE DEKOLTE GİYİM TARZININ NEDENLERİ
"Adnan Bey’in çevresindeki her insan hayat dolu, mutlu, cıvıl cıvıl.”
SUÇSUZ BİR GENÇ KIZ DAHA HUKUKSUZ OLARAK TUTUKLANDI
SÖZDE İTİRAFÇI VEYA MÜŞTEKİ OLMAYA ZORLANMIŞ KARDEŞLERİMİZE ACİL KURTULUŞ...
YENİ BİR SAFSATA DAHA
"Müslümanlar Kardeştir..."
"Biz silahlı suç örgütü değiliz"
MEHDİYETİ GÜNDEME GETİRMEK LİNÇ KONUSU OLMAMALI
"Zorla alıkonma, İzole bir hayat yaşama iddialarını asla kabul etiyorum"
"Adnan Bey bizi çok sever, hep onore eder"
MEDYANIN ZORAKİ "BENZERLİK KURMA" TAKTİĞİ
"Ortada silahlı suç örgütü değil sadece birbirini çok seven arkadaş...
ÇOK DEĞERLİ BİR SİYASİ BÜYÜĞÜMÜZE AÇIK MEKTUP
AYÇA PARS CANIMIZ GİBİ SEVDİĞİMİZ, MELEK HUYLU, MÜMİNE KARDEŞİMİZDİR
"ALIKONMA" SAFSATASI
KUMPASÇILARIN KORKUTARAK İFTİRACI DEVŞİRME YÖNTEMLERİ
BERİL KONCAGÜL TEHDİT ALTINDADIR, CAMİAMIZA İFTİRAYA ZORLANMAKTADIR!
TAHLİYE OLAN ARKADAŞLARIMIZ HİÇ KİMSE İÇİN HİÇBİR ZAMAN BİR BASKI UNSURU...
AV. CELAL ÜLGEN ADİL VE DÜRÜST OLMALI
AKİT TV SUNUCUSU CANER KARAER HAKKINDA ÖNEMLİ BİLGİLENDİRME
MASUM İNSANLARIN TAHLİYESİ TAMER KORKMAZ'I DA SEVİNDİRMELİDİR
"Adnan Bey için ailelerimizle arasının iyi olmadığına dair iftiralar...
"Türkiye ve İslam Dünyasını zayıflatmak istiyorlar.."
"Adnan Bey`den ASLA ŞİDDET VE BASKI GÖRMEDİM..."
"Allah rızası için 40 yıldır Türk-İslam Birliği için çabalıyoruz"
"...En ufak bir suça dahi şahit olmadım..."
"Hakkımızda çok fazla SAHTE DELİLLER ÜRETTİLER..."
"Biz FETÖNÜN ANTİSİYİZ...."
“Bu dava sürecinde.... sözde dijital delillerin ibraz edilmemesi gibi pek...
"Zaten biz birbirimizi bu kadar çok sevdiğimiz için buradayız..."
"Biz bir arkadaş grubuyuz..."
"...Biz Vakıf faaliyetlerimiz ile her zaman Devletimizin yanında olduk"
"Biz kimseyle ilgili karalama faaliyeti yapmadık..."
"...Sözde tecavüz için mi buradaki arkadaşlarımla biraraya geleceğim?!"
"...Faaliyetlerimiz herkese hitap ediyor ..."
"Bizim amacımız şatafat içinde yaşamak değil, hiç kimsenin hitap edemediği...
"İnancım gereği ben insanlara yardım ederim"
"Ne yapsa "zorla" diyorlar. Zorla Gülümsüyor, Zorla, Zorla olur mu?"
"Bizim bir arada olma amacımız örgüt kurmak değil. ilmi mücadele...
"Biz birbirimizi Allah için seven.. arkadaşlarız"
"Polisler geldi, hangi eve operasyon yapacağız derlerken, balkona çıkıp...
"Biz örgüt değiliz"
"Devletimizi desteklediğimiz çok hayırlı faaliyetlerimiz var, Bunlar...
"Biz Allah`tan Razıyız Allah da Bizlerden Razı olur inşaAllah"
"İddia edildiği gibi katı bir ortam olsa 40-50 yıl niye kalalım?"
"Neden cömertsin?" diye soruyorlar
"İngiliz Derin Devleti bunu duyunca çıldırdı..."
"Biz Milli değerler etrafında birleşmiş bir sivil toplum kuruluşuyuz"
"Bir imza atıp dışarı çıkmayı ben de bilirim. Ama iftira büyük suçtur."
"Ben varlıklı bir aileden geliyorum, Saat koleksiyonum var"
"Silahlı suç örgütü iddiası tamamen asılsızdır, yalandır, iftiradır."
"Bizim yaptığımız tek şey Allah'ın yaratışını anlatmaktır."
"Almanya'da İslamofobi var, İslam düşmanları var..."
Bir örgüt olsak devlet bizimle faaliyette bulunur mu?
DAVAMIZ METAFİZİKTİR – 1. BÖLÜM
DAVAMIZ METAFİZİKTİR – 2. BÖLÜM
MAHKEME SÜRECİNDE SİLİVRİ CEZAEVİNDE YAŞANAN EZİYET VE ZULÜMLER
"Ben Sayın Adnan Oktar `dan hiçbir zaman Şiddet, Eziyet, Baskı görmedim."
DAVA DOSYASINDAKİ CİNSELLİK KONULU İDDİALAR TÜMÜYLE GEÇERSİZDİR
DURUŞMALARIN İLK HAFTASI
"İNFAK" SUÇ DEĞİL, KURAN'IN FARZ KILDIĞI BİR İBADETTİR
GERÇEK TURNİKE SİSTEMİ GENELEVLERDE
Adnan Oktar davasının ilk duruşması bugün yapıldı.
AVK. UĞUR POYRAZ: "MEDYADA FIRTINA ESTİRİLEREK KAMUOYU ŞARTLANDIRILDI,...
Adnan Oktar'ın itirafçılığa zorlanan arkadaşlarına sosyal medyadan destek...
Adnan Oktar suç örgütü değildir açıklaması.
Adnan Oktar'ın cezaevinden Odatv'ye yazdığı mektubu
Adnan Oktar'dan Cumhurbaşkanı Sayın Recep Tayyip Erdoğan'a mektup
Casuslukla suçlanmışlardı, milli çıktılar.
TBAV çevresinden "Bizler suç örgütü değiliz,kardeşiz" açıklaması
Bu sitelerin ne zararı var!
Adnan Oktar ve arkadaşları 15 Temmuz'da ne yaptılar?
Sibel Yılmaztürk'ün cezaevinden mektubu
İğrenç ve münasebsiz iftiraya ağabey Kenan Oktar'dan açıklama geldi.
Adnan Oktar ve arkadaşlarına Emniyet Müdürlüğü önünde destek ve açıklama...
Adnan Oktar hakkında yapılan sokak röportajında vatandaşların görüşü
Karar gazetesi yazarı Yıldıray Oğur'dan Adnan Oktar operasyonu...
Cumhurbaşkanı Sayın Recep Tayyip Erdoğan'dan Adnan Oktar ile ilgili...
Ahmet Hakan'nın Ceylan Özgül şüphesi.
HarunYahya eserlerinin engellenmesi, yaratılış inancının etkisini kırmayı...
Kedicikler 50bin liraya itirafçı oldu.
Adnan Oktar ve arkadaşlarına yönelik operasyonda silahlar ruhsatlı ve...
FETÖ'cü savcının davayı kapattığı haberi asılsız çıktı.
Adnan Oktar ve arkadaşlarının davasında mali suç yok...
Cemaat ve Vakıfları tedirgin eden haksız operasyon: Adnan Oktar operasyonu...
Tutukluluk süreleri baskı ve zorluk ile işkenceye dönüşüyor.
Adnan Oktar’ın Cezaevi Fotoğrafları Ortaya Çıktı!
"Milyar tane evladım olsa, milyarını ve kendi canımı Adnan Oktar'a feda...
Adnan Oktar davasında baskı ve zorla itirafçılık konusu tartışıldı.
Adnan Oktar ve arkadaşlarının davasında iftiracılık müessesesine dikkat...
Adnan Oktar davasında hukuki açıklama
Adnan Oktar ve Arkadaşlarının Masak Raporlarında Komik rakamlar
Adnan Oktar ve Arkadaşlarının tutukluluk süresi hukuku zedeledi.
Adnan Oktar'ın Museviler ile görüşmesi...
Adnan Oktar ve arkadaşlarına yönelik suçlamalara cevap verilen web sitesi...
Adnan Oktar ve arkadaşlarına karşı İngiliz Derin Devleti hareketi!
Adnan Oktar iddianamesinde yer alan şikayetçi ve mağdurlar baskı altında...
Adnan Oktar iddianamesi hazırlandı.
SAYIN NEDİM ŞENER'E AÇIK MEKTUP
Adnan Oktar ve Nazarbayev gerçeği!
En kolay isnat edilen suç cinsel suçlar Adnan Oktar ve Arkadaşlarına...
Adnan Oktar kaçmamış!
BİR KISIM MEDYA KURULUŞLARINA ÇAĞRI !!!
FİŞLEME SAFSATASI
İSA TATLICAN: BİR HUSUMETLİ PORTRESİ
MÜMİNLERİN YARDIMLAŞMASI VE DAYANIŞMASI ALLAH'IN EMRİDİR
SİLİVRİ CEZAEVİNDE YAŞANAN İNSAN HAKLARI İHLALLERİ
GÜLÜNÇ VE ASILSIZ "KAÇIŞ" YALANI
ABDURRAHMAN DİLİPAK BİLMELİDİR Kİ KURAN’A GÖRE, ZİNA İFTİRASI ATANIN...
YALANLAR BİTMİYOR
SAÇ MODELİ ÜZERİNDEN KARA PROPAGANDA
TAHLİYE EDİLENLERE LİNÇ KAMPANYASI ÇOK YANLIŞ
MEDYA MASALLARI ASPARAGAS ÇIKMAYA DEVAM EDİYOR
Adnan Oktar ve Arkadaşlarının ilk duruşma tarihi belli oldu.
AKİT TV VE YENİ AKİT GAZETESİNE ÖNEMLİ NASİHAT
YAŞAR OKUYAN AĞABEYİMİZE AÇIK MEKTUP
KARA PARA AKLAMA İDDİALARINA CEVAP
Adnan Oktar ve FETÖ bağlantısı olmadığı ortaya çıktı.
TAKVİM GAZETESİNİN ALGI OPERASYONU
Adnan Oktar ve Arkadaşlarına yönelik suçlamaların iftira olduğu anlaşıldı.
"Bizler Suç Örgütü Değiliz..."